Metrical analysis to the use of dialect in Hausa poetry

A wannan maƙala, an duba yadda marubuta waƙoƙin Hausa na Rami na 20 suke amfani da karin harshe domin hana baharin waƙarsu karyewa. Maƙalar ta gano cewa mawaƙan kan gwamutsa kare-karen Hausa domin biyan wannan bukata. Mawaƙan kan yi hakan ne ta hanyar amfani da wasu luggogi na nahawu saboda tsantsa...

Full description

Bibliographic Details
Main Author: Balarabe Zulyadaini
Format: Article
Language:deu
Published: University of Warsaw Press 2006-12-01
Series:Studies in African Languages and Cultures
Subjects:
Online Access:https://salc.uw.edu.pl/index.php/SALC/article/view/535